Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:15

Gama zuciyar mutanen nan ta yi tauri, kunnuwansu kuma ba sa ji. Sun kuma rufe idanunsu, domin kada su gani da idanunsu, kada kuma su ji da kunnuwansu, domin kada su gane a zuciyarsu, har su juyo wurina in warkar da su.’

Open Bible reader