Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:45

sai yă koma yă kwaso waɗansu ƙazaman ruhohi guda bakwai, waɗanda suka fi shi mugunta, su zo su shiga su zauna a wurin. A ƙarshe, zaman mutumin nan zai fi na farkon muni. Haka ma zai zama ga mutanen wannan zamani.”

Open Bible reader