Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:10

Akwai wani mutum a wurin mai shanyayyen hannu. Sai suka tambayi Yesu suka ce, “Koyarwar Musa ta yarda a yi warkarwa a Ranar Hutu ta Mako?” Sun yi wannan tambaya ne domin su same shi da laifi.

Open Bible reader