Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 11:29

Ku miƙa kanku ga umarnaina kamar yadda saniya takan miƙa wuyanta ga gungumen noma, ku kuma koya daga wurina, domin ni mai tawaliˈu ne, mai sauƙin kai, kuma za ku sami hutu a zuciyarku.

Open Bible reader