Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 11:25

A wannan lokaci ne Yesu ya ce, “Na gode maka, ya Uba, Ubangijin sama da duniya, saboda ka ɓoye waɗannan abubuwa ga masu hikima da masu ilimi, ka kuma bayyana wa ˈyan yara.

Open Bible reader