Hausa Bible
Matiyu 10:41
Duk wanda ya karɓi annabi saboda shi annabi ne, zai sami ladan annabi. Kuma duk wanda ya karɓi mai adalci saboda shi mai adalci ne, zai sami ladan mai adalci.
Open Bible readerHausa Bible
Duk wanda ya karɓi annabi saboda shi annabi ne, zai sami ladan annabi. Kuma duk wanda ya karɓi mai adalci saboda shi mai adalci ne, zai sami ladan mai adalci.
Open Bible reader