Hausa Bible
Matiyu 10:28
Kada ku ji tsoron waɗanda za su iya kashe mutum, amma ba sa iya kashe ransa. Sai dai ku ji tsoron wanda zai iya halaka jiki duk da rai a gidan wuta.
Open Bible readerHausa Bible
Kada ku ji tsoron waɗanda za su iya kashe mutum, amma ba sa iya kashe ransa. Sai dai ku ji tsoron wanda zai iya halaka jiki duk da rai a gidan wuta.
Open Bible reader