Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 10:23

Idan sun tsananta muku a wani gari, ku gudu zuwa gari na gaba, gama hakika ina gaya muku, kafin ku gama zagaya dukan garuruwan Israˈila, Ɗan Mutum zai dawo.

Open Bible reader