Hausa Bible
Matiyu 1:18
Ga yadda aka haifi Yesu Almasihu. Lokacin da Yusuf yake neman Maryamu mamar Yesu da aure, tun ba a ɗaura musu aure ba, sai ya zama tana da ciki daga Ruhu Mai Tsarki.
Open Bible readerHausa Bible
Ga yadda aka haifi Yesu Almasihu. Lokacin da Yusuf yake neman Maryamu mamar Yesu da aure, tun ba a ɗaura musu aure ba, sai ya zama tana da ciki daga Ruhu Mai Tsarki.
Open Bible reader