Hausa Bible
Matiyu 1:17
Wato dukan tsara daga Ibrahim zuwa Dawuda, tsara goma sha huɗu ce. Daga Dawuda zuwa lokacin da aka kwashi Israˈilawa zuwa bauta a Babila, tsara goma sha huɗu ce, daga bauta a Babila kuma zuwa haifuwar Almasihu, tsara goma sha huɗu ce.
Open Bible reader