Skip to content

Hausa Bible

Markus 9:5

Sai Bitrus ya ce wa Yesu, “Malam, ya yi kyau da muke nan, bari mu yi bukkoki uku, ɗaya dominka, ɗaya domin annabi Musa, ɗaya kuma domin annabi Iliya.”

Open Bible reader