Skip to content

Hausa Bible

Markus 9:43

Idan kuwa hannunka yana sa ka ka yi zunubi, sai ka yanke shi mana! Ya fi kyau ka shiga rai na har abada da hannu ɗaya, da ka bar dukan hannuwanka ka shiga gidan wuta da hannu biyu. Wutar kuma ba za a iya kashe ta ba.

Open Bible reader