Skip to content

Hausa Bible

Markus 9:20

Sai suka kawo masa yaron. Da ruhun ya ga Yesu, nan da nan sai ya bugi yaron, jikinsa yana rawa, ya fāɗi yana ta birgima, bakinsa kuma yana ta fid da kumfa.

Open Bible reader