Hausa Bible
Markus 9:18
Duk lokacin da abin ya tashi, yakan jefar da shi a ƙasa. Yakan sa shi yă fid da kumfa a baki, yana kuma cizon haƙora, jikinsa kuma yă miƙe da ƙarfi. Na yi wa almajiranka magana su fitar da shi, amma sun kāsa.”
Open Bible reader