Skip to content

Hausa Bible

Markus 9:12

Yesu ya amsa ya ce, “Gaskiya ne annabi Iliya zai fara zuwa domin yă shirya kome. Amma an kuma rubuta a cikin Maganar Allah cewa Ɗan Mutum zai sha wuya iri-iri, za a kuma wulaƙanta shi. Ko ba haka ba?

Open Bible reader