Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:6

Sai ya sa taron mutane su zauna a ƙasa. Da ya ɗauki burodin nan bakwai, ya yi godiya ga Allah, ya rarraba, ya yi ta ba almajiransa domin su ba mutanen, suka kuwa rarraba musu.

Open Bible reader