Hausa Bible
Markus 8:38
Duk wanda yake jin kunyata da kunyar maganata a wannan zamani marar aminci da kuma mai yawan zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyarsa a lokacin da zai zo cikin ɗaukakar Ubansa tare da malaˈiku masu tsarki.”
Open Bible readerHausa Bible
Duk wanda yake jin kunyata da kunyar maganata a wannan zamani marar aminci da kuma mai yawan zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyarsa a lokacin da zai zo cikin ɗaukakar Ubansa tare da malaˈiku masu tsarki.”
Open Bible reader