Hausa Bible
Markus 8:35
Gama duk wanda yake so yă ceci ransa, zai rasa shi. Amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, da kuma saboda labari mai daɗi, zai cece shi.
Open Bible readerHausa Bible
Gama duk wanda yake so yă ceci ransa, zai rasa shi. Amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, da kuma saboda labari mai daɗi, zai cece shi.
Open Bible reader