Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:31

A lokacin nan, Yesu ya fara koya musu yadda Ɗan Mutum zai sha wuya iri-iri. Shugabannin jamaˈa da manyan firistoci, da malaman Koyarwar Musa za su ƙi shi, har a kashe shi, bayan kwana uku kuma zai tashi da rai.

Open Bible reader