Hausa Bible
Markus 8:3
In kuwa na sallame su su tafi gida da yunwa haka, ai, za su kāsa a hanya. Ga shi kuwa, waɗansunsu sun zo daga nesa.”
Open Bible readerHausa Bible
In kuwa na sallame su su tafi gida da yunwa haka, ai, za su kāsa a hanya. Ga shi kuwa, waɗansunsu sun zo daga nesa.”
Open Bible reader