Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:28

Suka amsa suka ce, “Waɗansu sun ce kai Yohanna Mai Baftisma ne, waɗansu kuwa suna cewa, kai ne annabi Iliya, waɗansu kuwa sun ce kai wani ne daga cikin sauran annabawa.”

Open Bible reader