Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:23

Ya kama hannun makahon, ya kai shi bayan gari. Da ya tofa miyau a idanun mutumin, ya taɓa shi domin yă warkar da shi. Sai ya tambaye shi ya ce, “Kana iya ganin wani abu?”

Open Bible reader