Hausa Bible
Markus 8:19
A lokacin da na kakkarya wa mutum dubu biyar burodin nan biyar fa? Kwanduna nawa kuka ɗauka cike da abin da ya ragu?” Suka amsa cewa, “Sha biyu.”
Open Bible readerHausa Bible
A lokacin da na kakkarya wa mutum dubu biyar burodin nan biyar fa? Kwanduna nawa kuka ɗauka cike da abin da ya ragu?” Suka amsa cewa, “Sha biyu.”
Open Bible reader