Hausa Bible
Markus 7:37
Mutane suka cika da mamaki, suka ce, “Kai, ya yi kome da kyau! Har ma ya sa waɗanda dā suke kurma suna jin magana, waɗanda dā suke bebe kuma suna yin magana.”
Open Bible readerHausa Bible
Mutane suka cika da mamaki, suka ce, “Kai, ya yi kome da kyau! Har ma ya sa waɗanda dā suke kurma suna jin magana, waɗanda dā suke bebe kuma suna yin magana.”
Open Bible reader