Skip to content

Hausa Bible

Markus 7:26

Matar kuwa Baheleniya ce. A yankin Finikiya aka haife ta, a cikin ƙasar Suriya. Sai ta roƙi Yesu yă fitar wa ˈyarta aljanin.

Open Bible reader