Hausa Bible
Markus 5:7
Ya yi ihu da ƙarfi ya ce, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Mafi Ɗaukaka? Na roƙe ka da sunan Allah, kada ka ba ni wahala.”
Open Bible readerHausa Bible
Ya yi ihu da ƙarfi ya ce, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Mafi Ɗaukaka? Na roƙe ka da sunan Allah, kada ka ba ni wahala.”
Open Bible reader