Hausa Bible
Markus 5:26
Ta kuma sha wahala sosai a hannun masu magani da yawa har ta kashe dukan abin da take da shi. Amma maimako ta sami sauƙi, sai ciwon ya yi ta ƙaruwa.
Open Bible readerHausa Bible
Ta kuma sha wahala sosai a hannun masu magani da yawa har ta kashe dukan abin da take da shi. Amma maimako ta sami sauƙi, sai ciwon ya yi ta ƙaruwa.
Open Bible reader