Skip to content

Hausa Bible

Markus 5:2

Da saukar Yesu daga jirgin ruwan, nan da nan sai ga wani mai ƙazamin ruhu, ya fito daga inda ake binne mutane, ya tarye shi.

Open Bible reader