Skip to content

Hausa Bible

Markus 4:37

Sai babban hadari mai iska ya taso, har yana tā da ruwan tekun sama yana bubbuga jirgin. Ruwa kuwa yana shiga cikin jirgin har jirgin ya kusan cika da ruwa.

Open Bible reader