Skip to content

Hausa Bible

Markus 4:15

Irin da ya fāɗi a hanya, shi ne kwatancin mutanen da suka ji kalmar Allah. Amma da zarar suka ji, nan da nan sai Shaiɗan ya zo ya ɗauki kalmar da aka shuka a zuciyarsu.

Open Bible reader