Hausa Bible
Markus 4:12
Shi ya sa, “ ‘Za su yi ta dubawa, amma ba za su taɓa gani ba, Su yi ta ji kuma, amma ba za su gane ba. Domin kada su gane, su tuba a kuma yafe musu.’ ”
Open Bible readerHausa Bible
Shi ya sa, “ ‘Za su yi ta dubawa, amma ba za su taɓa gani ba, Su yi ta ji kuma, amma ba za su gane ba. Domin kada su gane, su tuba a kuma yafe musu.’ ”
Open Bible reader