Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:4

Da suka kāsa shigar da shi zuwa wurin Yesu saboda yawan mutane, sai suka buɗe rufin gidan daidai inda Yesu yake. Da suka huda rufin, sai suka saukar da mutumin, duk da tabarmarsa.

Open Bible reader