Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:26

A zamanin da Abiyatar yake babban firist ne, Dawuda ya shiga wurin sujada, ya ci Burodin da Aka Keɓe, wanda bai kamata kowa yă ci ba, sai dai firistoci kaɗai. Har ma ya ba abokan tafiyarsa!”

Open Bible reader