Hausa Bible
Markus 15:7
To, akwai wani mai suna Barabbas wanda yake a ɗaure a kurkuku, tare da ˈyan tawaye da suka kashe mutum a lokacin da aka yi tawaye.
Open Bible readerHausa Bible
To, akwai wani mai suna Barabbas wanda yake a ɗaure a kurkuku, tare da ˈyan tawaye da suka kashe mutum a lokacin da aka yi tawaye.
Open Bible reader