Hausa Bible
Markus 15:46
Yusuf kuwa ya sayo yadin lilin, ya sauko da jikin Yesu, ya nannaɗe shi a yadin lilin, ya sa shi a kabarin da aka haƙa a jikin dutse. Saˈan nan ya gangaro da wani dutse ya rufe bakin kabarin.
Open Bible readerHausa Bible
Yusuf kuwa ya sayo yadin lilin, ya sauko da jikin Yesu, ya nannaɗe shi a yadin lilin, ya sa shi a kabarin da aka haƙa a jikin dutse. Saˈan nan ya gangaro da wani dutse ya rufe bakin kabarin.
Open Bible reader