Hausa Bible
Markus 15:43
Sai wani mutum mai suna Yusuf daga Arimatiya ya zo. Shi ɗan majalisa ne, mai mutunci kuwa, wanda yake marmarin mulkin Allah yă zo. Ya yi ƙarfin hali ya tafi wurin Bilatus, ya roƙa a ba shi jikin Yesu.
Open Bible readerHausa Bible
Sai wani mutum mai suna Yusuf daga Arimatiya ya zo. Shi ɗan majalisa ne, mai mutunci kuwa, wanda yake marmarin mulkin Allah yă zo. Ya yi ƙarfin hali ya tafi wurin Bilatus, ya roƙa a ba shi jikin Yesu.
Open Bible reader