Skip to content

Hausa Bible

Markus 15:41

Tun daga Galili ne waɗannan mata suka biyo shi suna yi masa hidima. Waɗansu mata kuma da yawa waɗanda suka zo tare da shi a Urushalima suna wurin ma.

Open Bible reader