Skip to content

Hausa Bible

Markus 15:36

Sai ɗayansu ya gudu, ya jiƙa soso da ruwan tsami daga ˈyaˈyan inabi, ya soka a sanda ya miƙa wa Yesu domin yă sha, ya ce, “Ku tsaya dai! Bari mu gani ko annabi Iliya zai zo yă sauko da shi.”

Open Bible reader