Skip to content

Hausa Bible

Markus 15:1

Da sassafe manyan firistoci da shugabanni, da malaman Koyarwar Musa, da dukan sauran ˈyan majalisa suka yi shawara. Sai suka ɗaure Yesu, suka tafi da shi, gaban Bilatus.

Open Bible reader