Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:72

Nan da nan sai zakara ya yi cara sau na biyu. Sai Bitrus ya tuna da maganar da Yesu ya faɗa masa cewa, “Kafin zakara yă yi cara sau biyu, za ka yi musūn sanina sau uku.” Da ya tuna wannan magana, sai ya fashe da kuka.

Open Bible reader