Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:54

Bitrus kuma ya bi Yesu, amma daga nesa. Ya bi shi har cikin filin gidan babban firist ɗin. A wurin ya zauna tare da masu gadi, yana jin ɗumin wuta.

Open Bible reader