Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:40

Saˈan nan ya sāke dawowa, ya same su suna barci don idanunsu sun cika da barci sosai. Suka kuma rasa abin da za su faɗa masa.

Open Bible reader