Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:12

A ranar farko ta Bikin Burodi Marar Yisti, wato ran da akan yanka ɗan rago na Bikin Ƙetarewa, sai almajiran Yesu suka tambaye shi suka ce, “Ina kake so mu je mu shirya maka cin Bikin Ƙetarewa?”

Open Bible reader