Skip to content

Hausa Bible

Markus 13:34

Kamar mutum ne mai tafiya, in ya tashi, yakan ba da gidan a hannun bayinsa, kowannensu da aikin da zai yi. Saˈan nan yă faɗa wa maigadin ƙofa yă zauna a shirye.

Open Bible reader