Hausa Bible
Markus 13:28
“Ku koyi wani abu daga itacen ɓaure. Idan rassansa sun fara sākewa, suna fitar da sabon ganye, kun san damina ta yi kusa ke nan.
Open Bible readerHausa Bible
“Ku koyi wani abu daga itacen ɓaure. Idan rassansa sun fara sākewa, suna fitar da sabon ganye, kun san damina ta yi kusa ke nan.
Open Bible reader