Hausa Bible
Markus 13:19
A kwanakin nan za a yi wata azaba mai zafi sosai wadda ba a taɓa yi ba tun farkon lokacin da Allah ya halicci duniya, har zuwa yanzu. Ba kuwa za a ƙara yin irinta ba har abada.
Open Bible readerHausa Bible
A kwanakin nan za a yi wata azaba mai zafi sosai wadda ba a taɓa yi ba tun farkon lokacin da Allah ya halicci duniya, har zuwa yanzu. Ba kuwa za a ƙara yin irinta ba har abada.
Open Bible reader