Hausa Bible
Markus 13:14
“Za ku ga abin ƙazanta mai kawo halakarwa da yake kawo rushewa yana tsaye a wurin da bai kamata ba. Bari mai karatu yă gane. To, sai waɗanda suke cikin yankin Yahudiya su gudu zuwa cikin duwatsu.
Open Bible readerHausa Bible
“Za ku ga abin ƙazanta mai kawo halakarwa da yake kawo rushewa yana tsaye a wurin da bai kamata ba. Bari mai karatu yă gane. To, sai waɗanda suke cikin yankin Yahudiya su gudu zuwa cikin duwatsu.
Open Bible reader