Hausa Bible
Markus 12:6
Har yanzu dai yana da sauran mutum ɗaya, wato ɗansa, wanda yake ƙauna. A ƙarshe ya aike shi wurinsu, yana cewa, ‘Ai, za su ba ɗana girma.’
Open Bible readerHausa Bible
Har yanzu dai yana da sauran mutum ɗaya, wato ɗansa, wanda yake ƙauna. A ƙarshe ya aike shi wurinsu, yana cewa, ‘Ai, za su ba ɗana girma.’
Open Bible reader