Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:41

Yesu yana zaune a Haikali wurin da ake zuba baiko, yana duban yadda jamaˈa suke zuba kuɗinsu a akwatin baiko. Waɗansu masu arziki da yawa suna zuba kuɗi mai yawa.

Open Bible reader