Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:28

Wani malamin Koyarwar Musa ya zo ya ji suna muhawara da juna. Da ya lura cewa Yesu ya ba su amsa mai kyau, sai ya tambaye shi ya ce, “Wace doka ce mafi girma duka?”

Open Bible reader